Freedom Radio Dutse
Muryar Jama'a, Dutse

Labarai

DukaIftila'iIlimiLabaraiLafiyaMasarautaShari'aSiyasaTattalin ArzikiTsaroZamantakewaƘetare
Labarai

Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya bayar da umarnin gaggauta samarwa da raba buhunan taki sama da miliyan uku ga manoma, domin tallafa musu wajen noman rani.

17 Nov 2026
Ilimi

JAMI'AR TARAYYA TA DUTSE (FUD) TA LASHE KYAUTAR GIRMAMAWA TA JAMI'A MAFI KYAU A NAJERIYA A SHEKARAR 2026

8 Nov 2026
Labarai

Gwamnatin Jigawa ta Gwangwaje NDLEA reshin jihar da sabuwar mota Hilux domin ƙarfafa yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi a faɗin jihar.

6 Nov 2026
Siyasa

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya yi maraba da wasu magoya bayan Shugaba Bola Tinubu da Mataimakinsa Kashim Shettima da suka sauya sheƙa zuwa jam'iyyar ADC

3 Nov 2026
Labarai

NLC da TUC sun samu saɓani kan tallafin 70,000 na ma'aikata

3 Nov 2026
Ƙetare

Ba mu da hannu a sabon harin Amurka kan Iran - Isra'ila

3 Nov 2026
Labarai

Ina kiran ’yan Najeriya su ƙara haƙuri da gwamnatin Tinubu — Shettima

3 Nov 2026
Ƙetare

China ta gargaɗi Amurka game da kai wa Iran hari

3 Nov 2026
Ƙetare

Mutane da dama sun rasa rayukansu sakamakon hatsarin jirgin kasa guda 2 a Spain

28 Oct 2026
Labarai

Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jihar jigawa ta yi kira ga masu kemis-kemis da su kaucewa safarar miyagun kwayoyi.

28 Oct 2026
Ilimi

Gwamnatin Jihar Jigawa ta tura ɗalibai 65 zuwa jami'a a ƙasar China domin ƙara ilimi da ƙwarewa a fannin noma, wanda kusan kashi 90% na al'ummar jihar ke dogaro da shi.

26 Oct 2026
Labarai

Ƴan Houthi sun yi iƙirarin kai hari tashoshin tura mai na Saudiyya da filin jirgin saman Riyadh

26 Oct 2026
Tsaro

Rundunar ’yan sandan jihar Jigawa ta ce ta kama wasu mutane uku da ake zargi da mallakar bindiga ƙirar gida ba bisa ƙa’ida ba, harsasai da wasu kayayyaki masu alaƙa da aikata laifuka.

20 Oct 2026
Labarai

Shugaba Tinubu ya amince da biyan alwashi na tsawon Rayuwa ga tsofin manyan shugabannin hukumar lura da shige da fice.

16 Oct 2026
Labarai

Majalisar Dokokin Jihar Jigawa ta sha alwashin tabbatar da cewa kuɗaɗen da gwamnatin jihar ke warewa domin samar da ruwan sha sun haifar da sakamakon da ya dace,

15 Oct 2026
Tsaro

Hukumomin Nijar sun tabbatar da tsare ɗan jarida Moussa Kaka

8 Oct 2026
Labarai

Gwamnatin Jigawa ta yaba da tsarin FMBN na tallafa wa ma’aikata mallakar gidaje

7 Oct 2026
Labarai

Gwamnatin jihar Jigawa ta mayar da ma’aikatan shirin J-TEACH guda 1,200 zuwa ma’aikatan gwamnati masu cikakken matsayi da kuma tsarin fansho

2 Oct 2026
Labarai

Za mu kawar da talauci a Najeriya, amma hakan zai ɗauki lokaci - Tinubu

1 Oct 2026
Labarai

Gwamnatin jihar Kano ta fara rarraba ruwan Famfo daga rumbun ajiya na Goron dutse bayan shekaru 30 baya aiki.

29 Sept 2026
Zamantakewa

An ƙaddamar da shirin dasa bishiyoyi miliyan ɗaya a yankin Arewacin Najeriya da nufin yaƙi da sauyin yanayi da kuma kare muhalli.

26 Sept 2026
Labarai

Majalisar Dokokin jihar Jigawa ta yi karatun na biyu kan ƙarin kasafin kuɗi naira biliyan 46 da Gwamnan jihar, Malam Umar Namadi, ya aikewa Majalisar a jiya Laraba.

24 Sept 2026
Ilimi

Mai Martaba Sarkin Dutse, Alhaji Dr. Muhammadu Hamim Nuhu Sunusi CFR, ya bukaci Gwamnatin Jihar Jigawa da ta bibiyi tare da aiwatar da dokar da ta tilasta wa iyaye tura ’ya’yansu makaranta.

24 Sept 2026
Tattalin Arziki

Tashar CNG ta farko a Dutsen jihar Jigawa ta fara aiki.

24 Sept 2026
Freedom Radio Dutse 99.5 FM
Freedom Radio Dutse 99.5 FM · Kai tsaye
Live