Koma Labarai
Ƙetare

Mutane da dama sun rasa rayukansu sakamakon hatsarin jirgin kasa guda 2 a Spain

Usman Muhammad Ismail 0 views
Mutane da dama sun rasa rayukansu sakamakon hatsarin jirgin kasa guda 2 a Spain

Aƙalla mutane 39 sun mutu, yayin da wasu da dama suka jikkata bayan jiragen ƙasa biyu masu saurin gaske sun yi karo a Spain Jiragen sun yi karo ne a layin dogo na Madrid zuwa Andalusia, inda wasu turakun jiragen suka kauce daga kan layin dogo suka gangara ƙasa Firaministan Spain, Pedro Sanchez, ya bayyana alhininsa kan lamarin, yayin da jami’an agajin gaggawa ke ci gaba da aikin ceto

Ready to PlayFreedom Radio Dutse • 99.5 FM