Freedom Radio Dutse
Muryar Jama'a, Dutse
← Labarai
Labarai

Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jihar jigawa ta yi kira ga masu kemis-kemis da su kaucewa safarar miyagun kwayoyi.

‎Kwamandan hukumar anan jihar Jigawa Hassan Kabejo katangana ne yayi wannan Kiran, yayin taron karawa juna sani kan illolin da safarar miyagun kwayoyi ke haifarwa a kasa. Wanda kungiyar masu sayar da magungunan kemis hadin gwiwa da NDLEA suka  gudanar a kwalejin kimiyya da fasaha dake nan Dutse.

Freedom Radio Dutse 99.5 FM
Freedom Radio Dutse 99.5 FM · Kai tsaye
Live