Koma Labarai
Labarai

Kuɗin sufurin ababen hawa ya yi tashin gwauron zabi a sassa daban-daban na Najeriya bayan farashin litar man fetur ya haura zuwa Naira 1,400.

Usman Muhammad Ismail 0 views
Kuɗin sufurin ababen hawa ya yi tashin gwauron zabi a sassa daban-daban na Najeriya bayan farashin litar man fetur ya haura zuwa Naira 1,400.

Fasinjoji da direbobi sun bayyana cewa sabon tashin farashin fetur ya ƙara tsananta tsadar rayuwa, inda kuɗin mota ya ƙaru a yawancin hanyoyin cikin birane da tsakanin jihohi.

Masana na gargadin cewa hakan na iya ƙara jefa farashin kayan masarufi sama idan ba a samu sauƙi a farashin man ba.

Ready to PlayFreedom Radio Dutse99.5 FM