Koma Labarai
Labarai

Cikin matuƙar alhini da jimami muke sanar da rasuwar Mai Martaba Sarkin Gumel, Alhaji Ahmed Muhammad Sani.

Usman Muhammad Ismail 0 views
Cikin matuƙar alhini da jimami muke sanar da rasuwar Mai Martaba Sarkin Gumel, Alhaji Ahmed Muhammad Sani.

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya gafarta masa, Ya jiƙansa da rahama, Ya haskaka kabarinsa, Ya sanya Aljannar Firdausi ta zama makomarsa.

Allah Ya bai wa iyalansa, ’yan uwansa, Masarautar Gumel, da daukacin al’ummar Jihar Jigawa haƙurin jure wannan babban rashi.

Ready to PlayFreedom Radio Dutse99.5 FM