Koma Labarai
Labarai

Tun kafin a haife ni ake fama da yunwa a Najeriya

Usman Muhammad Ismail 3 views
Tun kafin a haife ni ake fama da yunwa a Najeriya

'Yan Najeriya na ci gaba da martani kan kalaman Shugaba Bola Tinubu dangane da batun yunwa da ke addabar wasu daga cikin al'ummar kasar a tsawon shekaru.

Ready to PlayFreedom Radio Dutse • 99.5 FM