Koma Labarai
Siyasa

Jam'iyyar ADC za ta daina zuwa kotu?

Usman Muhammad Ismail 1 views
Jam'iyyar ADC za ta daina zuwa kotu?

Jam'iyyar adawa ta ADC a Najeriya ta bayyana cewa, za ta daukaka kara a kan hukuncin da kotun daukaka kara ta yanke na yin watsi da babban taron da bangaren shugaban jam'iyyar Sanata David Mark ya gudanar.

Ready to PlayFreedom Radio Dutse • 99.5 FM