Kungiyar manoma ta Jigawa ta nemi tallafin gwamnati
2026-02-17 Aisha Bello 650 views
Shugaban kungiyar manoma ta jihar Jigawa ya ce manoma na fuskantar kalubale wajen samun takin zamani da iri.