‘Dokar Masana’antar Makamashin Man Fetur zata taimaka’

Majalisun dokokin Najeriya sun gabatarwa Shugaban kasar Muhammadu Buhari da kudirin dokar gudanarwa na masana’antar makamashin man Fetur domin amincewa.

Kudirin dokar wanda ke gaban maajalisun sama da tsawon shekaru 3 kafin kammala aikinsa a watan da ya gabata, tun a ranar Talatar data gabata ne suka gabatarwa da fannin zartaswar domin sahalewa.

Idan Shugaban kasar ya amince da kudirin dokar, zai samu damar gudanar da wasu ayyuka ga masana’antun makamashin na man fetur.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *