Category Archives: Labaran Duniya

Shugaba Buhari ya aikewa da majaslisa kwarya-kwaryan kasafin kudi

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya aikewa majalisar dattawa wasikar bukatar neman sahalewar ta domin kara naira biliyan dari da sittin da hudu wajen cikin kasafin kudi na bana. Haka kuma cikin wasikar shugaba Buhari ya kuma bayyana cewa gwamnatin tarayya zata yi amfani da wani kaso daga cikin kudaden a babban zaben shekarar 2019 da…

Read more

Tsaro: Shugaba Buhari ya baiwa ‘yan Najeriya hakuri

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bukaci al’ummar Najeriya su kara hakuri dangane da matsalolin tsaro da ake fuskanta a sassa daban-daban na kasar, Kasancewar gwamnati na aiki tukuru tare da dukkanin hukumomin tsaro, domin kawo karshen ta’addancin. Shugaba Buhari ya yi kiran ne yayin da yake yin Alla-wadai da kisan gillar da wasu ‘yan bindiga…

Read more

‘Dokar Masana’antar Makamashin Man Fetur zata taimaka’

Majalisun dokokin Najeriya sun gabatarwa Shugaban kasar Muhammadu Buhari da kudirin dokar gudanarwa na masana’antar makamashin man Fetur domin amincewa. Kudirin dokar wanda ke gaban maajalisun sama da tsawon shekaru 3 kafin kammala aikinsa a watan da ya gabata, tun a ranar Talatar data gabata ne suka gabatarwa da fannin zartaswar domin sahalewa. Idan Shugaban…

Read more

Osinbajo ya ziyarci shalkwatar Google

Mataimakin shugaban Nageriya farfesa Yemi Osingbajo ya ziyarci shalkwatar kamfanin Google a Silicon yau Talata a wata ziyara daya kai kasar Amurka. A yayin ziyarar Mataimakin shugaban kasar ya gana da shugaban kamfanin Google Sundur Pichai wanda ya marabceshi da tawagarsa bisa ziyarar da suka kai shalkwatar kamfanin. Inda ya jagoranci tawagar shuwagannin kamfanin wajen…

Read more

Baiwa Mata Ilimi shine cigaban al’umma – Lai Muhammad

Ministan yada labarai da al’adu na Najeriya Alhaji Lai Muhammad yace ya zama wajibi kasarnan tafi maida hankali kan karatun ‘ya’ya mata, duba da yadda mata ke daukar kaso mai yawa wajen ciyar da al’umma gaba. Ministan ya bayyana hakan a yayin tattaunawa kan lamuran yada labarai game da ‘ya’ya mata da aka shirya aka…

Read more

An yiwa ‘Yan Sanda sauyin guraren aiki a jihar Zamfara

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bada umarnin da a yiwa mafi yawa daga cikin jami’an ‘yan sandan jihar Zamfara sauyin wuraren aiki a wani bangare na magance ayyukan yan ta’adda da ke addabar jihar ta Zamfara. Shugaban kasar ya bayyana hakan ne yayin da wakilai da ga majalisar kolin shari’ar addinin musulunci suka kai masa…

Read more