Category Archives: EFCC

An gurfanar da mutane 65 bisa zargin haddasa rikici a kasuwar magani

Akalla mutune 65 gwamnatin Jihar Kaduna dake Najeriya ta gurfanar a gaban kotu bisa zarginsu da hannu wajen haddasa rikici a Kasuwar Magani da ke karamar hukumar Kajuru ranar 26 ga watan Fabarairun jiya, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutum 12 tare da asarar dukiya mai tarin yawa. Mataimaki na musamman ga gwamnan Jihar Kaduna…

Read more