September 19, 2018 No comments

Miliyoyin kananan makamai…

Kungiyar raya tattalin arzikin yammacin afurka wato (ECOWAS), ta ce, kananan makamai sama da miliyan goma ne ke hannun jama’a ba bisa ka’ida…

Read more

Top Stories

Cibiyar bunkasa fasahar sadarwa da cigaban Al…

Sep 18, 2018 No comments

Majalisar karamar hukumar Ringim da ke jihar …

Sep 06, 2018 No comments

Babban bankin Najeriya CBN ya ce ya yanke sha…

Sep 05, 2018 No comments

Hukumar kula da kafafen yada labarai ta Najer…

Aug 29, 2018 No comments

September 19, 2018

Miliyoyin kananan makamai ne ke hannun mutane a Afrika - ECOWAS

Kungiyar raya tattalin arzikin yammacin afurka wato (ECOWAS), ta ce, kananan makamai sama …

September 13, 2018

Shugaban Najeriya ya jajantawa al'ummar Nasarawa

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sakon ta’aziyar sa ga gwamnati da al’ummar jihar Na…

September 10, 2018

A Najeriya fadar Shugaban kasar ta musanta zargin cin hanci

Fadar shugaban kasa a Najeriya ta musanta zargin cin hanci da ake yiwa shugaban ma’aikatan…

Latest News

September 06, 18 No comments

Sauyin sheka ba zai hana mu bincike ba - EFCC

Hukumar yaki da masu yiwa arzikin kasa ta’annati EFCC a Najeriya ta ce ‘yan siyasa da ke sauya sheka daga jam’iyyar su zuwa wata, ba shi ne zai hana hukumar bincikar su ba. Mukaddashin shugaban huk…

Read more

September 06, 18 No comments

Ambaliyar ruwa tayi sanadiyar rayuka da dukiyoyi a Jigawa

Majalisar karamar hukumar Ringim da ke jihar Jigawa a arewacin Najeriya ta tabbatar da mutuwar mutane bakwai sakamakon mummunar ambaliyar ruwa da ya rutsa da su, yayinda gidaje sama da 2,000 suka lala…

Read more

August 29, 18 No comments

NBC a Najeriya zata rufe kafafen yada labaran ta ke…

Hukumar kula da kafafen yada labarai ta Najeriya NBC ta ce, zata rufe gidajen rediyo da talabijin da hukumar ke bin su bashin kudaden sabunta lasisi. Babban daraktan hukumar Ishaq Modibbo Kawu ya b…

Read more

July 31, 18 No comments

An gurfanar da wasu jami'an INEC a gaban Kotu a…

Hukumar EFCC a Najeriya ta gurfanar da wasu manyan jami’an hukumar zaben kasa mai zaman kanta INEC na jihar Ogun a gaban babbar kotun jihar Legas saboda zargin sama da fadi da kudi kimanin Naira miliy…

Read more